Ƴan sanda sun bada belin shugaban hukumar yaƙi da cin hanci ta Kano, Muhuyi Magaji

FB IMG 1737816274551

Shugaban Hukumar Kula da Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin gado, wanda jami’an ƴan sanda na musamman na Sufeto Janar su ka kama tare da tsarewa a hedikwatar ƴan sanda ta shiyya ta daya, ya shaƙi iskar ƴanci.

An kama Muhuyi magwji ne a yammacin Juma’a bisa zargin kwace kadarorin da alaƙa da Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje.

Majiyarmu na cewa  an bada belin Muhyi, an kuma buƙaci ya rubuta bayani kafin a sake shi da misalin ƙarfe 10:45 na daren jiya Juma’a.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *