An Gabatar Da Jana’izar Kwamishinan kuɗi Na Borno

FB IMG 1724750842569

Da yammacin Litinin ne aka yi jana’izar Kwamishinan kuɗi na jihar Borno, Ahmed Ali a birnin Maiduguri cikin wani hali na alhini.

Wasu hotuna da su ka karaɗe kafafen sadarwa sun nuna Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima a wani yanayi kamar ya na kuka yayin da ake yi wa Marigayin Sallah.

Marigayi Ali ya rasu a jiya Litinin da misalin ƙarfe 5 na yamma, kamar yadda Kwamishinan Yaɗa Labarai da Dabaru, Farfesa Usman Tar ya baiyana a wata sanarwa.

Sai dai har yanzu ba a fadi sababin rasuwar ta sa ba.

Allah Ya jikansa da rahama ya gafarta masa ameen summa ameen.

FB IMG 1724750828851
Marigayi
FB IMG 1724750849363
Sallar Gawa
Marigayi
Vice President

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *