Macron ya shaida wa manema labarai a ranar Juma’a cewa jakadan kasar a yanzu yana dogara ne a kan “abin da sojojin suke ba shi.” …
Macron ya shaida wa manema labarai a ranar Juma’a cewa jakadan kasar a yanzu yana dogara ne a kan “abin da sojojin suke ba shi.” …
Burkina Faso ta sha alwashin kare Nijar daga katsalandan na kasashen waje. Alfijir Labarai ta rawaito Burkina Faso ta aika wa Nijar manyan motoci 265 …
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce riKicin siyasar ƙasar Nijar haɗi da takunkuman da aka ƙaƙaba mata sakamakon juyin mulki ya jefa ɗimbin jama’ar ƙasar da …
Duk hukumar da aka gano tana bai wa ofishin jakadancin Faransa wadannan abubuwa, za a dauke ta a matsayin “makiyiyar al’umma,” Alfijir Labarai ta rawaito …
Muna rokon gwamnati da ta gaggauta samar wa ‘yan Najeriya sauki akan matsanancin tsadar abinci da ake fama dashi a kasa Alfijir Labarai ta rawaito …
Umarnin zai bai wa sojojin damar mayar da martani kan ko wane irin hari a cikin gaggawa. Alfijir Labarai ta rawaito Sojojin da suka yi …
Alfijir Labarai ta rawaito Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da sojojin juyin mulki Jamhuriyar Nijar din suka fitar. Domin Samun sauran shirye shiryenmu, …
Wannan dai shi ne dalilin da ma’aikatar ta bayar kan korar takwaransu na kasar Faransa, Sylvain Itte. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Sojin Nijar ta …
Martanin da dakarun sojin suka mayar ya jawo asarar rayuka sosai a gwabzawar. Alfijir Labarai ta rawaito ana zargin masu ikirarin jihadin sun kashe sojojin …
Daga Aminu Bala Madobi “Ina addu’a ga kokarin da kasashen duniya ke yi na samar da mafita domin amfanin kowa.” Alfijir Labarai ta rawaito Paparoma …
Yan tawaye ba sa neman karbe madafun iko a kasar sai dai suna neman a cimma matsaya da za ta dace da muradun jama’a. Alfijir …
Janar Tchiani ya ce nan da wata daya za su kafa kwamitin da zai yi nazari kan sabon kundin tsarin mulki na kasar. Alfijir Labarai …
Bazoum “yana cike da karsashi” ko da yake har yanzu babu wutar lantarki a gidan da ake tsare da shi. Tawagar Kungiyar ECOWAS karkashin jagorancin …
Mayaƙan sa-kan za su taimaka wa sojojin Nijar a filin daga, kula da lafiya da sufuri da sauransu, idan buƙatar hakan ta taso. Alfijir Labarai …
A karon farko tun bayan hambarar da shugaba Bazoum, tsohon shugaban kasa Issoufou Mahamadou ya magantu kan lamarin. Alfijir Labarai ta rawaito Issoufou ya ce …
Ana zargin masu ikirarin jihadi ne suka yi kwanton baunar. Alfijir Labarai ta rawaito a kalla sojojin Nijar 17 suka rasu sakamakon wani hari wanda …
Mun yi gaggawar karbe mulkin Nijar domin dakile mummunar barazanar da hatta Najeriya sai ta shafa. Alfijir Labarai ta rawaito Janar Abdourahmane Tchiani, shugaban mulkin …
Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar Tarayyar Turai da Tarayyar Afirka sun bi sahun sauran mutane wajen nuna damuwa na tsare Bazoum din. Alfijir Labarai ta …
Tattaunawa tsakanin shugaban juyin mulki na Nijar Janar Tiani da malaman addinin Musulunci na Nijeriya ta haifar da Da mai ido Alfijir Labarai ta rawaito …