An kira taron ne domin jin ta bakin Gwamnonin Arewa ganin cewa wa’adin kwanaki bakwai na sojoji na mayar da shugaban da aka hambare ya …
An kira taron ne domin jin ta bakin Gwamnonin Arewa ganin cewa wa’adin kwanaki bakwai na sojoji na mayar da shugaban da aka hambare ya …
Ya zama wajibi su ma shugabannin hukumomin tsaron kasashen su yi aiki tare domin aiwatar da kudirorin da aka amince da su. Gwamnatin Najeriya ta …
Gwamnatin sojin Nijar ta katse huldar diflomasiyya da Najeriya, Togo, Amurka da kuma ta fuskar tsaro da tsohuwar uwargijiyar kasarsu Faransa. Alfijir Labarai ta rawaito …
Sunayen sababbin gomnonin da gomantin Soja ta naɗa kamar haka:- Janaral IBRA BOULAMA Gwamnan jahar Agadez Janaral IRO OUMAROU Gwamnan jahar Dosso Janaral IBRAHIM BAGADOMA …
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta ba da wa’adin kwanaki bakwai ga gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar da ta mayar da …
Faransa ta dakatar da ilahirin gudummawar ci gaban kasa da cike gibin kasafin kudi da take bai wa Jamhuriyyar Nijar. Alfijir Labarai ta rawaito wannan …
Kungiyar Tarayyar Afirka ta umarci sojojin Nijar su “koma bariki kuma su dawo da gwamnatin tsarin mulki” nan da kwana 15 kwanaki kadan bayan sun …
Tsohon Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana juyin mulkin da aka yi a Jamhuriyar Nijar a matsayin abin da ya fi daukar hankali a ‘yan …
Shugaban rundunar da ke tsaron shugaban Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tchiani, a ayyana kansa a matsayi sabon shugaban kasar. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban rundunar …
Rundunar sojojin ƙasa Nijar a ranar Alhamis ta bayyana goyon bayan juyin mulkin da sojoji masu tsaron fadar shugaban kasar suka yi, in da ta …