Wasu suna ganin Shugaba Tinubu ya bambanta da Buhari ta fuskar zafin nama. Alfijir Labarai ta rawaito ‘yan Nijeriya suna ci gaba da jiran sunayen …
Wasu suna ganin Shugaba Tinubu ya bambanta da Buhari ta fuskar zafin nama. Alfijir Labarai ta rawaito ‘yan Nijeriya suna ci gaba da jiran sunayen …
Bola Tinubu a ranar Talata ya nemi amincewar Majalisar Dattawa don tabbatar da sabbin shugabannin ayyuka da aka nada. Alfijir Labarai ta rawaito bukatar Tinubu …
Shugaban kasa Bola Tinubu Ya nada Taiwo Oyedele, a matsayin shugaban kwamitin shugaban kasa kan manufofin kasafin kudi da sake fasalin haraji. Alfijir Labarai ta …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu kan wasu dokoki hudu da suka hada da dakatar da harajin kashi 5 na ayyukan sadarwa da karin …
Shugaba Tinubu ya ce yana yi wa kowa Barka da Sallah./ Hoto: Fadar Shugaban Kasa Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya …
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Laraba 28 ga watan Yuni da Alhamis 29 ga watan Yuni 2023 a matsayin ranakun hutun jama’a. Alfijir Labarai ta …
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sauya wa wasu filayen jiragen saman tarayya sunayen wasu fitattun ‘yan Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito an bayyana sauya …
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce, wani sojan ruwa na kasar Amurka ya taba gaggaura masa mari lokacin yana direbar taxi a kasar Amurka. …
Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar da ke Kula da Rabon Tattalin Arzikin Kasa (RMAFC), ta amince da yin karin albashi na fiye da kaso 114 …
Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada karin masu ba da shawara na musamman guda biyu da manyan mataimaka biyu. Sabbin …
Alfijir Labarai ta rawaito tsohon Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II ya bayyana abin da ya tattauna da Shugaban Nijeriya Bola Tinubu bayan da ya …