Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya kasance cikin manyan mutanen da aka fi danganta da aikata manyan laifuka da cin hanci da rashawa, a cewar wani …
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya kasance cikin manyan mutanen da aka fi danganta da aikata manyan laifuka da cin hanci da rashawa, a cewar wani …
Shugaba Bola Tinubu Ya Ce Bai Yi Nadama Kan Cire Tallafin Man Fetur Ba. Da yake magana a tattaunawarsa ta farko da ’yan jarida a …
An samu rudani kan naɗin shugabanni biyu masu rike da mukamin Manaja Darakta/ Babban Jami’i na Hukumar Raya Kogin Niger (UNRBDA). Kasa da watanni biyu …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Aisha Garba a matsayin shugabar hukumar ilimin bai-ɗaya ta ƙasa. Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban ƙasa ne …
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗi mai tsanani game da satar kudaden da aka ware wa kananan hukumomi, tana mai cewa wannan na daga cikin laifukan …
Shugaba Bola Tinubu ya ce al’amura suna tafiya yadda ya kamata, duk da mutane ba sa son gwamnatinsa. Ya ce a cikin kalubalen da kasar …
Daga Aminu Bala Madobi Sabon mai baiwa shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai da sadarwa, Daniel Bwala, ya kama aiki gadan-gadan a …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Daniel Bwala a matsayin mashawarcinsa na musamman kan harkokin yaɗa labarai. Alfijir labarai ta rawaito mai magana …
Uwargidan Shugaban Kasa Oluremi Tinubu ta musanta hannunta a wata addu’a ta kasa da aka ce za a yi domin rokon Allah kan mawuyacin hali …
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin dage taron majalisar zartaswa ta tarayya zuwa wani lokaci, wanda za a sanar nan ba da …
Ƙungiyar kishin ƙabilar Yarabawa zalla ta Afenifere ta gargaɗi Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kan abin da ta kira son kai da fifita ‘yan ƙabilar …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce ba zai janye ƙudurin dokar gyaran haraji daga gaban majalisar dokokin ƙasar ba, duk kuwa irin irin ce-ce-ku-cen da …
Ga wata babbar damar dogaro da kai ga matasa daga gwamnatin tarayya. Ina matasan Najeriya! Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ƙaddamar da sabon Shirin …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya takaita Ministoci manya da ƙanana da Shugabannin Hukumomin Gwamnatin Tarayya zuwa motoci uku kawai a ayarin motocin da suke amfani …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sallami ministoci biyar tare da naɗa wasu sababbi bakwai da kuma sauya wa goma ma’aikatu. Alfijir labarai ta rawaito wata …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya sanar da soke ma’aikatar Neja Delta da ma’aikatar wasanni ta kasa Alfijir labarai ta rawaito a wani sako da mai …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da sunayen waɗanda aka zaɓa domin zama a kwamitin farko na hukumar cigaban Yankin Arewa Maso Yamma (NWDC) …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Shugaban Kasa ya roki gwamnatin Tinubu da ta magance tsananin wahalhalu da ake ciki a kasar Alfijr Labarai ta Abdulsalami …
Ministan ma’adanai Dr. Dokta Alake ya bayyana cewa, “A matsayin martani ga matakin da fadar shugaban kasa ta ɗauka na magance Bukatun ‘yan Najeriya ta …