Da Ɗumi Ɗuminsa! Kungiyar Kano Pillars Masu Gida Ta Dawo Gasar Premier Ta Kasa

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta dawo gasar Premier League ta Najeriya bayan ta lashe wasanni 2 daga 3 da zata fafata zagayen NNL Super 8.

A safiyar Litinin din nan ne Pillars Sai Masu Gida suke lallasa kungiyar DMD da ci 2 da nema.

Wanda a wasan Farko suka sami nasarar ci daya da nema.

Yanzu haka wasan da ya rage musu daya ne da kungiyar Katsina a ranar Talata.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

One Reply to “Da Ɗumi Ɗuminsa! Kungiyar Kano Pillars Masu Gida Ta Dawo Gasar Premier Ta Kasa”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *