Rundunar Sojin Najeriya ta naɗa Shugaban gudanarwa da tsare-tsare Maj.-Gen. Abdulsalami Ibrahim, ya cigaba da jan ragamar rundunar kafin dawowar Shugaban hafsan soji Taoreed Lagbaja,
A wata sanarwa da Daraktan yaɗa labarai na Sojin Najeriya, Onyema Nwachukwu ya fitar ya ƙaryata jita-jitar da ake yaɗawa cewa an samu giɓin shugabanci a rundunar soji tun bayan tafiyar shugaban Sojojin hutun ƙarshen shekara da kuma jinya
Bayanai sun nuna jikin Shugaban Sojojin Lagbaja ya tsananta har ma wasu nata rige-rigen kamun ƙafa domin maye gurbinsa
A Yau
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj