Da Dumi Duminsa! Kano pillars ta dakatar da Mai horaswa Abdu Mai kaba.

FB IMG 1715081196442

Kungiyar Kwallon kafa ta Kano pillars (Sai Masu Gida) ta dakatar da Mai horaswa Abdu Mai kaba, nan take Tare da kafa kwamitin bincike a kansa.

Har yanzu baa bayyana laifin da yayi ba, sai dai wata majiya na cewa irin kalaman da yayi a wajen taron da magoya bayan kungiyar suka hada a baya bayannan shine dalili.

Cikakken Rahoto na nan tafe…

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *