Hijrah Tv Ta Nada Ghali Abdallah DZ A Matsayin Manajan Director (MD) Na Tashar

IMG 213039 051025 1759696252390

Hukumar gudanarwar ta tashar gidan talabijin na Hijrah Tv ta tabbatar da nadin Ghali Abdallah DZ a matsayin sabon Manajan Director na tashar wato (MD)

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da hukumar gidan Tv din suka aikowa Alfijir labarai, Ciyaman na Hijrah yace sun yi wannan nadin duba da irin gwagwarmayar da DZ yayi a gidajen rediyo da dama  da dama bayan gwagwarmayar da yayi a  masana’antar Kannywood.

Wannan dalilai yasa suka tabbatar da yana muhimmiyar gudummawar da zai bawa tashar Hijrah Tv a irin wannan lokaci.

Alfijir labarai na taya Ghali Abdallah DZ murnar wannan matsayi da fatan Allah ya kama ameen.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *