Rahotanni na nuni da cewa wata gobara ta tashi a Fadar masarautar Kano ta kofar kudu.
Izuwa yanzu dai ba‘a tabbatar da musabbabin afkuwar gobarar wadda ta babbake guda cikin fadar sarkin Kano dake Kofar Kudu.
Binciken Yan sanda ya bayyana cewar gobarar ta faru ne da misalin karfe 11 na daren jiya Juma’a.
Rahotanni daga rundunar yan sanda a Kano sun bayyana cewar, an gano yadda aka lalata mukullin shiga fadar na baya amma ana cigaba da bincike, kamar yadda DW da DCL Hausa suka tabbatar.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj