Alfijr
Allah ya yiwa Alh Aminu Zakari Hanga rasuwa a yau Lahadi.
Alfijr
Anyi Jana’izarsa a gidansu dake Unguwar Hanga a cikin birnin Kano kamar yadda addinin musulunci ya tana dar
Kafin rasuwarsa shine shugaban Gidauniyar Zakari Hanga Foundation a kano
Alfijr
Allah ya gafarta masa ameen ameen.