Inna lillahi wa’inna ilaihirajiun! Allah Ya Yiwa Tsohon Shugaban DaukarbMa aikatan Kano Da Tsohon Ciyaman Din Birnin Kano Rasuwa

Screenshot 20240426 110950 Facebook

Daga Aminu Bala Madobi

Allah Ya yiwa  shugaban Hukumar daukan Ma’aikata ta Jihar Kano (Civil Service Commission) Dr. UMAR SHEHU MINJIBIR rasuwa. Za’ayi Jana’izarsa a Masallacin Juma’a Na Al’furqan bayan Sallar Juma’ah.

Hazalika Allah Yayiwa Alh Hon Sabo Muhammed Dantata Rasuwa Za ayi Zana izarsa A Yau Juma a 26/4/2024 Da misalin Karfe Daya Da Rabi Na Rana A Masallacin Juma a Dake Gandun Albasa  Kano.

Muna addu’a Allah yaji ƙansu da Gafara, Ya sanya sua Aljannar fiddausi, Ya bawa iyalai hakurin jure wannan babban rashin. Ameen.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

One Reply to “Inna lillahi wa’inna ilaihirajiun! Allah Ya Yiwa Tsohon Shugaban DaukarbMa aikatan Kano Da Tsohon Ciyaman Din Birnin Kano Rasuwa”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *