Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Sadiq Wali A Ɗan Takarar Gwamnan A PDP

Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara ta sake tabbatar da Sadiq Wali a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar PDP a ranar Juma’a.

Kotun daukaka kara ta jihar Kano ta sake tabbatar da Sadiq Aminu Wali a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a Kano.

A wani hukunci na bai daya da ta yanke a ranar Juma’a, kotun daukaka kara ta yi watsi da hukuncin da karamar kotun ta yanke na tabbatar da Muhammad Abacha a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano na PDP.

Cikakkun bayanai na nan tafe…

Solacebase

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *