Daga Aminu Bala Madobi
Majalisar Wakilan Najeriya za ta gudanar da zaman gaggawa ranar Talata domin sake duba Kudirin Gyaran Dokar Zaɓe (Electoral Act Bill), bayan Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fitar da jadawalin zaɓukan gama-gari na shekarar 2027.
Rahotanni sun bayyana cewa matakin na zuwa ne domin tantance kudirin dokar da kuma duba jadawalin da Hukumar Zabe INEC ta fitar, domin tabbatar da cewa an shirya zaɓen cikin tsari da adalci.
Wannan na zuwa ne a gabar alummomi ke kokawa kan yadda Hukumar Zaben ta sanya lokacin azumi Ramadan a matsayin lokacin gabatar da Zaben Shugabancin kasar Najeriya.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t