Manchester City Ta Yiwa Real Madrid Dakan Sakwara A Semi Final

Kungiyar kwallon kafa ta Man City ta samu tikitin kaiwa ga wasan karshe a gasar cin kofin zakarun nahiyar turai ta shekarar 2023, bayan da ta yi wa Real Madrid dakan sakwara ko kuma mu ce bugun kwalli.

Wato kwallaye har 4 babu ko daya a filin wasa na Etihad dake England.

Wasan karshe zai kasance Manchester City da Inter Milan a birnin Istanbul na kasar Turkiya.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *