Rundunar ’Yan sandan Nijeriya ta shiyyar 1 da ke Kano ta gayyaci Bello Ado Bayero, Hakimin Tarauni, kuma domin amsa tambayoyi kan zargin hannu a …
Rundunar ’Yan sandan Nijeriya ta shiyyar 1 da ke Kano ta gayyaci Bello Ado Bayero, Hakimin Tarauni, kuma domin amsa tambayoyi kan zargin hannu a …
Rundunar ’Yan sanda ta jihar Kano ta kama mutane uku da ake zargi da hannu a kisan gillar wata uwa da ’ya’yanta shida da aka …
Rundunar ƴan sandan Nijeriya ta kama wasu mutane biyu da ake zargi ‘yan fashin daji ne da garkuwa da mutane a jihohin Katsina, Zamfara, Neja …
An saki tsohon Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano (PCACC), Barrister Muhuyi Magaji Rimin-Gado, daga hannun ‘yan sanda bayan …
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta gayyaci Hajiya Sa’adatu Salisu, shugabar ƙaramar hukumar Tudun Wada kuma shugabar ƙungiyar shugabannin kananan hukumomi (ALGON) a Kano, domin …
Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da sabon shirin tsaro mai suna Operation Kukan Kura, domin karfafa aikin ‘yan sanda na al’umma da …
IGP ya kira taron gaggawa don yin nazari da gyara kura-kurai wajen tsare masu laifi bayan ganin yadda yan Najeriya suka yi ca kan abunda …
An sallami jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya uku da ke aiki a hedikwatar shiyya ta 16 a jihar Bayelsa daga aikinsu saboda cin hanci da …
Mataimakin sufeton yan sandan Nijeriya shiya ta daya dake jahar Kano, AIG Umar Mamman Sanda, ya bayyana cewa zaben da za a gudanar a ranar …
Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun yi wa hedkwatar Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ke Jihar Kano Hajj camp kawanya da da motocin silke …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sandan jahar Kano ta cafke mutane 3 a mazaɓar Masaƙa dake unguwar ƙofar Mazugal, da ake zargi da fasa akwati …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta koka kan katin shaidar jabu ga jami’an tsaro da ke aikin zabe. Okoye …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama mataimakin shugaban jam’iyyar APC na jihar Edo Jarret Tenebe bisa umarnin mataimakin gwamnan jihar Edo. Hon …
Alfijr ta rawaito Wani malamin makarantar Islamiyya ya shiga hannu kan zargin yi wa dalibansa mata hudu ’yan gida daya a fyade a Jihar Bauchi. …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Lagos ta umurci Gwamnatin Jihar da ‘yan sanda su biya Adedotun Clement Naira miliyan 5, …
Alfijr ta rawaito Babban Sufeto Janar na ‘yan sanda Alkali Baba ya soke aikin da Feleye Olaleye ya yi a matsayin kwamishinan ‘yan sandan Kano. …
Alfijr ta rawaito Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Enugu, Ahmed Ammani, ya umurci hukumar binciken manyan laifuka ta jihar, CID, da ta gudanar da binciken …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen tono gawarwaki daga kaburbura da kuma cire …
Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari tare da sace wasu mutum tara a rukunin gidaje na ‘Grow Homes’ da ke unguwar Kubwa a …