Labarai, Nigerian Army Da Dumi Duminsa! An nada Manjo General Abdulsalami ya cigaba da jan ragamar rundunar Sojin Najeriya Posted onOctober 20, 2024October 20, 2024 Rundunar Sojin Najeriya ta naɗa Shugaban gudanarwa da tsare-tsare Maj.-Gen. Abdulsalami Ibrahim, ya cigaba da jan ragamar rundunar kafin dawowar Shugaban hafsan soji Taoreed Lagbaja, …