Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sallami Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Malam Jalal Arabi. Alfijir labarai ta ruwaito sallamar …
Tag: ALHAZAI
Shugaban hukumar alhazai ta kasa NAHCON Jalal Arabi da sakataren hukumar Abdullahi Kontagora a halin yanzu suna hannun hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa …