Wata ƙungiyar ’yan kasuwar man fetur a ɓangaren saye da rarrabawa, ta bukaci Hukumar Kare Hakkin Masu Sayen Kayayyaki ta Kasa (FCCPC) da ta gaggauta …
Wata ƙungiyar ’yan kasuwar man fetur a ɓangaren saye da rarrabawa, ta bukaci Hukumar Kare Hakkin Masu Sayen Kayayyaki ta Kasa (FCCPC) da ta gaggauta …
Masu harkar sayar da man fetur a Najeriya, tare da masana harkar makamashi, masu sa ido da ƙungiyoyin ƙwadago, sun bayyana damuwa kan yadda ake …
Kimanin ƙasa da sa’o’i 24 da dakatar da tsarin sayar da man fetur a farashin Naira, Matatar Dangote ta janye wannan kudiri. Matatar ta ɗauki …
Matatar Dangote za ta dakatar da sayar da man fetur a Naira Daga gobe 28 ga Satumba, 2025. A wani sako da ta aikewa kwastomominta, …
…Mun zo ne don yabawa kan kokarin da kamfanin ke yi na gabatar da ayyukan jin kai da kuma jigilar man fetur kyauta a kokarin …
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar cewa za ta fara rarraba man kai-tsaye zuwa tashoshi a duk faɗin Najeriya daga ranar Litinin, 15 ga …
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu nasarar warware tankiyar da ke tsakanin Matatar Dangote da Ƙungiyar Ma’aikatan Dakon Man Fetur da Gas ta …
Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya ce ya tafka babbar asara inda ribar da ya ci ta Naira biliyan 905 a watan Yuni ta ragu …
Daga Aminu Bala Madobi Matatar mai ta dangote ta rage farashin man fetur daga Naira 880 zuwa N840 kowace lita. Kakakin Rukunin kamfanoni Dangote, Anthony …
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayar da naira biliyan 17 ga gwamnatin jihar Bauchi domin bunƙasa sha’anin aikin hakar man fetur da iskar gas tare kuma …
Matatar man fetur ta Dangote a ranar Laraba ta ce ta dakatar da sayar da man fetur da dangoginsa a farashin naira. A sanarwar da …
Matatar Man Dangote Ta Sake Rage Farashin Man Fetur A Karo Na Biyu Cikin Makonni Biyu. Matatar ta rage farashin daga Naira 825 zuwa Naira …
Matatar mai ta Dangote ta sake rage farashin litar man fetur daga naira 950 zuwa naira 890. A cikin wata sanarwa da kamfanin Dangote ya …
Man Fetur na iya tsada fiye da yadda ake sayarwa yanzu, kasancewar masu tashoshin mai sun kara farashi da kimanin kaso 4.74 cikin 100. Wannan …
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa NNPCL ya kara rage farashin litar Man Fetur a kowace lita. Ana sayar da man dai a baya kan N1,020, …
Kwamitin haƙar ɗanyen mai na hukumar tattara kuɗaɗen shiga da hada-hadar kuɗi (RMAFC), ya koka da jinkirin da ake samu wajen haƙar ɗanyen man fetur …
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPCL, ya sake duba farashin man fetur a jihohin Kano da Jigawa. Ko da yake babban kamfanin mai na Najeriya …
Daga Aminu Bala Madobi Kamfanin Dangote ya sanar da rage farashin tacaccen man fetur din da yake sayarwa a kamfanonin sa ga dillalan man a …
Zuwa ga Gwamnatin Tarayyar Najeriya, A matsayina na mai kare haƙƙin ɗan Adam kuma Darakta a Ƙungiyar Kare hakkin bil Adama ta Kasa da Kasa …