Wani mummunan ibtila’in gobara da ya faru a kasuwar kayan abinci ta Singa a jihar Kano, da kusan karfe uku na daren Lahadi ta haddasa …
Wani mummunan ibtila’in gobara da ya faru a kasuwar kayan abinci ta Singa a jihar Kano, da kusan karfe uku na daren Lahadi ta haddasa …
Daga Aisha Salisu Ishaq Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya yi magana game da lamarin, yana mai kira ga mazauna yankin da su kwantar da …
Daga Aisha Salisu Wata mummunar gobara da ta tashi a ranar Asabar ta lalata gidaje huɗu daga cikin biyar na gidajen kwana masu ɗakuna uku …
Gobara ta tashi Jami’ar Northwest a Kofar Nassarawa Kawo yanzu haka hayaƙi ya turniƙe ginin Ado Bayero dake Kofar Nassarawa in da jami’ar ta Northwest …
Rahotanni daga Yola, babban birnin jihar Adamawa na cewa gobara ta tashi a lokacin da wata tankar dakon man fetur ke sauke mai a wani …
Hukumar kashe gobara ta jahar Kano, karkashin jagorancin babban Daraktan ta, Alhaji Hassan Ahmed Muhd, ta karbi kiran gaggawa daga wani jami’in dan sanda mai …
Wata tanka ɗauke da man fetur ta yi sanadiyyar kashe kusan mutum da 100 a jihar bayan ta fashe tare da kamawa da wuta. Alfijir …
Wata gobara da ta tashi a Kasuwar Kantin Kwari da ke Kano ta jawo asarar miliyoyin Naira, inda ta ƙona manyan shaguna biyu kurmus. Alfijir …
Wata Gobara ta tashi a Kasuwar Kwari layin gidan Alpha Wali da ke cikin birnin kano Shugaban Kasuwar Alhaji Balarabe Tatari ne ya tabbatar wa …
An gurfanar da wani matashi a kotu kan sace kayan abinci a wani gida da kuma kone gidan a Jihar Kwara. Alfijir labarai ta rawaito …
Wata tankar mai dauke da fetur ta fashe a yankin Maitama da ke Abuja, a daren ranar Litinin, lamarin da ya jikkata mutane da dama …
Aƙalla mutum bakwai ne suka mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wani otal da ke ƙasar Koriya ta Kudu. Alfijir labarai ta rawaito …
Wata mummunar gobara ta tashi a wani gidan mai na Mobil da ke kan titin Obafemi Awolowo a Ikeja, babban birnin jihar Legas a safiyar …
Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu Sokoto, ya bada tallafin tsagwaron kudi sama da Naira miliyan 100 ga masu sayar da babura da suka yi gobara …
Alfijr ta rawaito Wata gobara ta lalata shaguna 19 ciki har da masallaci a kasuwar Rimi da ke jihar Kano. Hakan na zuwa ne kwanaki …
Alfijr ta rawaito wasu daliban jami’ar sun kone kurmus. , ranar Asabar. Rahotanni sun ce daliban sun mutu ne a lokacin da wata motar safa …