Kano, Labarai Salisu Abdul, tsohon Ma’aikaci a Babbar Kotun Jihar Kano ya zama sabon Wakilin Galadiman Maitsidau. Posted onNovember 28, 2025November 28, 2025 A wata takarda me dauke da sa hannun Galadiman Maitsidau, Muhammad Magaji Galadima ta nuna cewa Galadiman na Maitsidau bisa Sahalewar Mai Girma Hakimin Makoda …