Lafiya, Masarautar Kano Inna lillahi wa inna ilaihirraji’un! Allah ya yiwa Galadiman Kano Alh Abbas Sunusi Bayero rasuwa. Posted onApril 1, 2025April 1, 2025 Allah ya yiwa Mai girma Galadiman Kano Alh Abbas Sunusi Bayero rasuwa. Mahaifin shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Abbas Rasuwa Allah Ubangiji yajikansa ya gafarta masa. …