Wani Bangare Na Kamfanin BUA Cement Ya Kama Da Wuta A Sokoto

Alfijr

Alfijr ta rawaito wani bangare na Kamfanin BUA Cement da ke Sokoto ya kama da wuta.

Wani sashe na Babban kamfanin Cement na shahararren dan kasuwar nan Abdussamad BUA da ke garin Sokoto a Nigeria ya kama da wuta a ranar asabar

Wannan kamfani dai ba a wuce watanni biyu da buda shi ba, muna addu ar Allah ya mayar masa da alheri ameen.

Alfijr

Slide Up
x