Wasu Daga Cikin Nasarorin Da Iran Ta Samu A Yayin Hare-Haren Da Takai A Yau Asabar

FB IMG 1773425885705

Iran ta samu nasarar kai hare-hare akan wasu wurare masu yawa a gabas ta tsakiya….

1.. Ginin kamfanin Oracle dake kasar Daular Larabawa UAE ..

2.. Wurin sarrafa makaman ATACMS waɗanda Amurka ke amfani dasu..

3.. An kai hari a inda makaman kakkabo makamai Patriot na Amurka a arewacin kasar  Bahrain..

4.. Na’urorin HIMARS da suke a tsibirin Bubiyan a Kuwait an samu nasarar lalata su…

5.. Iran takai hari a wurin taruwar manyan kwamandojin sojin Amurka dake kasar Daular Larabawa UAE…

6.. sannan an kai wasu hare haren a garuruwan Bnei Brak, Petah Tikva, Tel Aviv, Ramat Gan, da Kiryat Shmona duk da suke a kasar Izra@ila…

7.. An farmaki wani jirgin ruwa mai alaƙa da Izra@ila “MCS ISHIKA” a tashar Khalifa bin Salman dake kasar Bahrain…

Waɗannan sune wasu daga cikin nasarorin da Iran ta samu wajen kai hari a dazu, sannan ta sake aikewa da wasu tarin makaman yanzu haka…

Vangard Hausa

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *