Alfijr
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano.
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 577 / Siyarwa = 586
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 760 / Siyarwa = 778
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 633 / Siyarwa = 638
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 146 / Siyarwa = 157
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 954 / Siyarwa = 967
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 76 / Siyarwa = 88
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
08028404926
Don neman Karin bayani