Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau

 Yau Asabar 27/11/2021 

Ga Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku. 

Best seller Channel

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Asabar Daga Kasuwar Wapa kano

Best seller Channel 

1. Dollar zuwa Naira

 Siya = 562 / Siyarwa = 566

2. Pounds zuwa Naira 

 Siya = 730 / Siyarwa = 760

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye = 730 / Siyarwa = 745

4. Yuro zuwa Naira 

 Siye = 610 / Siyarwa = 630

5. Riyals To Naira

Siye = 145 / Siyarwa = 150

6. CFA Zuwa Naira 

Siya = 950 / Siyarwa = 970

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa

 Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Daga Kano kasuwar Wapa.

08028404926

Don neman Karin bayani

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka

Best seller Channel 

Slide Up
x