Yan Kwadago Sun Sanar Da Janye Yajin Aikinsu Bayan samun Daidaito

Screenshot 20231103 172349 com.android.chrome edit 94247829761139

Bayan doguwar ganawa da ban baki da gwamnatin tarayya tayi a yau.

Alfijir Labarai ta rawaito Gamayyar kungiyoyin kwadago a Najeriya na NLC da TUC sun sanar da janye yajin aikin da suka fara ranar Talata.

Kungiyoyin dau sun tsunduma yajin aikin sai-baba-ta-gani ne ranar Talatar domin nuna bacin ransu da dukan da aka yi wa Shugaban NLC na kasa, Joe Ajaero a Jihar Imo a kwanakin baya.

Cikakken Bayanin na nan tafe…

Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link dinπŸ‘‡

https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai πŸ‘‡πŸ‘‡

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *