Yanzu Yanzu Rikici Ya Balle Tsakanin Masu Shaguna Da Yan Daba A Kano

Daga Amina magaji Muhammad

Alfijir Labarai ta rawaito wata rigima ta barke tsakanin masu shaguna da matasa (yan Daba) masu dibar ganima a makarantar chiranchi dake karamar hukumar Kumbotso a birnin kano.

Hakan ya faru ne yayin da masu shaguna suke kokarin cire kofofunsu daga shagunan da suke tunanin gwamnati zata rushe a daren wannan rana ta Lahadi.

Amma Yan sanda sun kawo dauki wajen suna ta harba barko nan tsuhuwa.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

One Reply to “Yanzu Yanzu Rikici Ya Balle Tsakanin Masu Shaguna Da Yan Daba A Kano”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *