Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 755/ Siyarwa = 760
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 880/ Siyarwa = 930
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 775 / Siyarwa = 815
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 210 / Siyarwa = 220
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 1450 / Siyarwa = 1175
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 85 /Siyarwa =Â 90Â Â Â

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Asarar, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai