Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce dole ne a dawo daga rakiyar siyasar ubangida domin zaɓen shugabanni nagari. Alfjir Labarai ta rawaito …
Category: Siyasa
Gwamnan jihar Ribas, Sir Siminalayi Fubara, ya tsige Chidi Awuse a matsayin shugaban majalisar sarakunan jihar Ribas. Alfijir labarai ta ruwaito Awuse, wanda ke da …
Majalisar dokokin jihar Edo ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu. Alfijir labarai ta rawaito Ƴan majalisar sun tsige Shaibu, wanda ke fafatawa da Gwamna …
Jam’iyyar ‘yan adawa ta LP ta bayyana jawabin da Shugaba Bola Tinubu ya yi wa ‘yan Najeriya a safiyar sabuwar shekarar 2024 cewa babu komai …
DAGA AMINU BALA MADOBI Gamayyar Masu ruwa da tsaki na kungiyar rajin cigaban madobi da kewaye sun bayyana nadin Farfesa Sani Lawal Malumfashi kwamishinan zabe …
Wani tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Kayode Fayemi, ya bukaci shugaban jam’iyyar APC, Umar Ganduje, ya sanar da shugaba Bola Tinubu game da hakikanin halin …
Atiku ba zai iya aminta da ƴan fashin zabe ba saboda yin hakan zai zama fyade ga burin ‘yan Najeriya da suka kwashe shekaru suna …
Mataimakin shugaban kasar Najeriya Kashim Shettima ya ce zai yiwa dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023 Atiku Abubakar ritaya a siyasa …
Daga Ahmad Jega Sanata Abdulaziz Yari, fitaccen jigo daga jihar Zamfara, a kwanakin baya ya fito kanun labarai yayin da ya tsaya takarar neman kujerar …
Alfijir Labarai ta rawaito ana ɗage rigar ne tsawon mita uku duk shekara don kare ta daga lalacewa sakamakon dandazon mahajjata. Haka nan kuma, ana …
Alfijr ta rawaito Daya daga cikin masu neman kujerar shugaban majalisar dattawa Sanata Jibrin Barau na jam’iyyar All Progressives Congress ya karbi bakuncin zababbun sanatoci …
Alfijr ta rawaito Kwanaki biyu gabanin gudanar da babban zabe, Dan takarar gwamnan jam’iyyar Labour a jihar Adamawa, Dakta Umar Mustapha Muqaddas, ya sauya sheka …
Alfijr ta rawaito wasu jajirtattun iyaye wato Hajiya Hauwa da Hajiya Sa adatu sun yi kira ga al’ummar Kano da kasa baki daya kan su …
Alfijr ta rawaito Fitaccen mawaƙin nan Naziru M. Ahmad wanda ake yi wa laƙabi da Sarkin Waƙa, ya bayyana cewar, ba bukatar talaka ce ta …
Alfijr ta rawaito Bola Ahmed Tinubu ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, a ranar Laraba ya yi zargin shirin yin magudi a zaben 2023 …
Alfijr ta rawaito Nyesom Wike na jihar Ribas da kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar Gwamnonin G-5 da suka fusata a …
Alfijr ta rawaito dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar African Action Congress (AAC) Omoyele Sowore ya ce ba zai iya karbar amincewar tsohon shugaban kasa …
Alfijr ta rawaito tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya tabbatar amince da Peter Obi na jam’iyyar Labour Party (LP) a matsayin shugaban ƙasar da yake …
Alfijr ta rawaito rahotanni sun ce maharan Hoodlum sun kona gidan Shugaban jam’iyyar APC, an kuma kashe mutum daya dan shekara 39, Eseni Egwu, hakan …
Alfijr ta rawaito Atiku Abubakar, dan takarar jam’iyyar PDP, ya ce ‘yan Nijeriya ba za su yi kirsimeti mai zuwa kan layukan man fetur ba …