Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da zagaye na biyu na dalibai 590 da za su amfana da …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da zagaye na biyu na dalibai 590 da za su amfana da …
Tsohon Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano, a kunshin tsohon gwamna, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, wato Alhaji Muhammad Sanusi Kiru, ya bayyana damuwarsa kan yadda aka …
Hukumar Ilimi ta Ghana (GES) ta kori Charles Akwasi Aidoo, mataimakin shugaban makarantar sakadire ta Kwame Nkrumah da ke a Jami’ar Kimiyya da fasaha ta …
Daga Dr. Musa Tanko Haruna (Musa Mazankwarai) Hakika nayi farin cikin ganin labarin umarnin da Mai girma Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya …
Hukumar Kula da Kwalejojin Koyar da Malamai a Nijeriya (NCCE), ta sanar da rufe kwalejoji 22 da ke aiki ba bisa ƙa’ida ba a sassa …
Ina masu son Koyon aikin jarida ku hanzarto katafariyar makarantar FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM Makarantar FATIMA SHARIF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM …
Makarantar Sakandaren gwamnati ta Rufa’i Tudun Wada da ke karamar Hukumar Doguwa, wacce ita ce karamar makarantar sakandare daya tilo a yankin, na da ɗalibai …
Ina masu son Koyon aikin jarida ku hanzarto makarantar FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND JOURNALISM domin samun guraben FATIMA SHARIFF SCHOOL OF MEDIA AND …
Daliban kwalejin kimiyya da fasaha ta Jega da ke jihar Kebbi sun kona gida da motar Shugaban kwalejin kimiyya da ke Jega, Haruna Sa’idu Sauwa, …
Malaman da ke koyarwa a makarantun firamare na gwamnati a birin tarayya Abuja sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnatin jihar Kano ta amince da ranar Lahadi, 15 ga Satumba, 2024, a matsayin sabuwar ranar da ɗaliban makarantun firamari da sakandire za su koma …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin jihar Kano ta dage ranar da za a koma makarantun firamare da na sakandire domin fara karatun shekarar 2024/2025. Alfijir …
Dr Adamu Muhammad Wakil magatakardar Jami’ar Iheris dake kasar Togo yayi wannan martani dangane da kuɗin goro da Ministan Ilimin Najeriya ya yiwa jami’o’in kasashen …
Shugaban Jami’ar Northwest Univesity Sakkwato, Farfesa Ahmed Maigari Ibrahim, ya bayyana cewa daga cikin nasarorin da ya samu tsawon shekaru biyu da jan ragamar jami’ar …
Ministan Ilimin Nijeriya Farfesa Tahir Mamman a wani sako ranar Juma’a ya bayyana cewa jami’o’i uku kawai Nijeriya ta amince da su a Benin, biyar …
Jami’ar Franco-British International University a Kaduna, jami’a ce irinta ta farko a Nijeriya da take da salon koyarwa na Birtaniya da Faransa, ta shirya soma …
An haifi marigayi Farfesa Jibril Isa Diso a Unguwar Diso dake karamar hukumar Gwale a Jihar Kano a ranar 22 ga Watan Afirilun shekarar 1955. …
Gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin inganta karatun bai daya a fadin makarantu 111 na kasar nan. Alfijir labarai ta ruwaito shugaban hukumar kula …
Daga Aminu Bala Madobi Biyo bayan yunkurin harin ramuwar gayya da kasar Iran ke shirin kaddamarwa ga kasar Israela, a yanzu haka Isra’ilan Ta Rufe …