Iyalan Alh Sa’ad Muhammad Yaro Gadon-Kaya Dana Marigayi Alh Baban Yaya Hanga Na farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yayan su. Zainab Sa’ad (Yar Zainah) Da …
Category: Lafiya
Dakarun Kwankwasiyya da aka fi sani da (ASKARAWAN KWANKWASIYYA) suka fice daga jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya zuwa jam’iyyar APC ta hannun Sanata Barau Jibrin maliya. Alfijir …
Ƙungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta fara yajin aikin gargadi na kwana bakwai a dukkanin cibiyoyinta na faɗin ƙasar, inda ta buƙaci …
Kwamishinan ma’aikatar lafiya na jihar Kano Dr. Abubakar Labaran Yusuf ya kaddamar da fara raban maganin zazzabin cizon sauro ga al’ummar jihar Kano a yau …
Kamfanin man fetur na gwamnatin Najeriya NNPCL ya ce ambaliyar ruwa da kuma rashin kyawun yanayi ne suka jawo tsaiko wajen jigilar man a Abuja …
Gwamnatin jihar Kano ta rufe asibitoci 12 da kuma soke lasisin wasu asibitoci masu zaman kansu 3 saboda cin zarafi daban-daban a watannin baya. Alfijir …
Shahararren asibitin nan na da ya jima yana kula da lafiyar al’umma mai suna Best Choice Specialist Hospital ya nanata kudurinsa na samar da ingantaccen …
BEST CHOICE SPECIALIST HOSPITAL, a renowned healthcare facility, has reiterated its commitment to providing effective service delivery, a conducive atmosphere, and hospitality to save lives. …
Shahararren lauyan kare hakkin ɗan’adam ɗin nan mai muƙamin SAN, Femi Falana ya bayyana cewa babbar kotun tarayya da kotun masana’antu ta kasa ba su …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta ce ta kama wani dan sanda mai suna Insifekta Nura Ahmad, tare da tsare shi, wanda ya kashe wani …
Gwamnatin jihar Kano, ta rufe tare asibitin Kwanar Ganduje dake unguwar Sharada Karamar Hukumar birni. Alfijir labarai ta ruwaito babban daraktan hukumar kula da cibiyoyin …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Hukumar tsaron Civil Defence NSCDC, ta samu nasarrar cafke wani likitan bogi, Oladiti Saheed, sakamakon mutuwar wata mai juna a asibitinsa dake jahar Osun. Alfijir …
Wani lamari ya faru cikin daren alhamis a Gidan gyaran hali (Prison) na Suleja dake Jihar Neja, yayin da Bursunoni suka tsere ana cikin tafka …
Hukumar dake kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai suna Sassauka Clinic and Diagnosis Centre, dake unguwar …
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya kaddamar da shirin da ke da nufin ciyar da tattalin arzikin kasa zuwa wani sabon matsayi. Alfijir Labarai ta rawaito …
Daga Aminu Bala Madobi Uwargidan shugaban kasa, Sen. Oluremi Tinubu, ta ce gano cutar gaulanci tunda wuri-wuri wato Autism zai iya taimaka wa mutanen da …
Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata 3, tare da dakatar da wasu ma’aikatan na 3 babban asibitin Karamar Hukumar …
A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al’umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda …
Hukumomin Burtaniya sun haramta wa ma’aikatan kiwon lafiya shigo da ya uwansu da makusantan su kasar. Alfijir labarai ta rawaito Ofishin cikin gida na Burtaniya …