About Us

Alfijr labarai ta shirya tsaf don kawo muku labarai masu inganci, babu son zuciya aciki ko kadan. Alfijr jarida ce da aka samar da ita don warware labarun karya da arewacin Nigeria muke fama ita ita na yada labarun karya marasa tushe, don haka muke tabbatarwa makarantanmu zaku samu labarai masu tushe da dumi duminsu da yardar Allah. Kuma muna maraba da ku wajen bamu gyara a kowane lokaci mun gode da kulawarku garemu.