Gwamnatin Tarayya ta amince da bayar da tallafin kuɗi na naira biliyan 4 domin taimaka wa gidaje masu rauni a cikin al’umma. Haka kuma, an …
Category: Labarai
Asibitin koyarwa na Aminu Kano, AKTH, ya musanta aikata wani laifi a aikin tiyatar da aka yi wa wata mata, inda ta yi tir da …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, na cikin tsaka mai wuya bayan da …
Sojoji Najeriya da ke yaƙi da ƴan bindiga a Najeriya sun ce sun kashe wani babban mataimakin gawurtaccen ɗanbindigar nan da ke addabar yankin, Bello …
Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCC) ta amince da karin kaso 50% a farashin kiran waya da data na kamfanonin sadarwa, tana mai bayyana dalilai na …
Tsohon shugaban ƙasa na Amurka, Donald Trump, ya sake ɗarewa kan kujerar shugabancin ƙasar a matsayin shugaban ƙasa karo na biyu, a wani abin tarihi …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (SERAP) ta yi kira ga shugaban kasar Amurika Donald Trump da ya gano tare da dawo …
A ranar Asabar din da ta gabata ne fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gurfana a gaban wata …
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kai farmaki a wata maɓoyar fitaccen sarkin ƴan ta’addan nan, Bello Turji, inda su ka lalata masa wurin ajiyar …
Gwamnatin Jihar Neja ta ba da umarnin hana motocin da suka fito daga Maje hawa gadar Dikko. Gwamnan jihar Mohammed Umar Bago ya ba da …
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume, ya ce amincewar da kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) ta yi kan kudirin dokar haraji abin a …
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC ta bankado wani waje da ake kyautata zaton cewa ana koyar da damfara a birnin …
Daga Khadija Ibrahim Bauchi Kotun koli ta Minna a Jihar Neja ta yanke hukuncin kisa ta rataya kan wata mata, Amina Aliyu da ‘yar uwarta, …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban kwamitin gidaje da muhalli na Majalisar Wakilai, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya yi kira da a gaggauta sulhunta tsakanin tsohon gwamnan jihar Kano Rabiu Musa …
Daga Aminu Bala Madobi Fadar shugaban kasa ta sanar da cewa daga karshen watan Janairu, kananan hukumomi a fadin Najeriya za su fara karbar kason …
Wani lauya mai zaman kan sa a jihar Kano Barista Haruna Musa Muhammad, ya yi ƙorafi a gaban babbar kotun tarayya da ke zamanta a …
Kungiyar gamayyar masu shiga Kafafen yada labarai na jihar Kano, sun kawowa Kwamishinan Yada labarai da al’amuran cikin Gidan Comr. Ibrahim Abdullahi Waiya ziyara a …
Wata Kotun Majistare mai lamba 70 a jihar Kano ta tsare wasu mutane hudu a gidan yari bisa samun su da laifin hada baki wajen …