Wasu alƙaluman ƙwararru da ke sanya idanu kan wutar dajin Los Angeles can a jihar California ta Amurka sun nuna yadda adadin ɓarnar da wutar …
Kotun Shari’ar Muslunci dake Sharada Hisba, ta umarci Sheik Abdallah G/Kaya da Sheik Ibrahim Isa Makwarari da suyi sulhu bayan shigar da kara akan zargin …
Gwamnatin Tarayya sanar da ɓullar cutar murar tsuntsaye a Ƙaramar Hukumar Gwale Jihar Kano. Sanarwar da Babban Jami’in Lafiyar Dabbobi ta Najeriya, ya fitar ta …
Wasu mutum 19 daga Jihar Kano sun rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota a yankin Kwanar Maciji da ke Ƙaramar Hukumar Pankshin, a Jihar …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotonni Daga Birnin Accra, na cewa Sabon shugaban Ghana John Mahama ya rushe ma’aikatu bakwai domin rage tsadar harkokin mulki Sabon …
Man Fetur na iya tsada fiye da yadda ake sayarwa yanzu, kasancewar masu tashoshin mai sun kara farashi da kimanin kaso 4.74 cikin 100. Wannan …
Sanata Adams Oshiomhole na jam’iyyar APC wanda ke wakiltar Edo ta Arewa a yau Litinin ya tambayi Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Aminu Babba Dan’agundi, Sarkin Dawaki Babba kuma ɗaya daga cikin manyan masu naɗa sarki a masarautar Kano, ɓangaren Sarki na 15 da gwamnatin Kano ta …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kan wani kundin dokoki da ya hana sojojin Nijeriya aikata dukkan nau’in baɗala da su ka …
Jami’an Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) sun kama mutane 105 da suka haɗa da ’yan ƙasar China huɗu a wata …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Kotun daukaka kara ta Kano a yau Juma’a, ta yi watsi da umarnin babbar kotun da ta soke nadin Sanusi Lamido Sanusi a matsayin Sarkin …
Tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, SSG, Dakta Baffa Bichi ya ce yana da ajuyayyun ƙwararan hujjoji a kan gwamna Abba Kabir Yusuf da Dakta Rabi’u Musa …
Wasu ƙungiyoyin lauyoyi da masu kare haƙƙin dan-adam sun yi kira da a kama tare da hukunta wanda ake zargi da hannu a yi wa …
Daga Aminu Bala Madobi A karon farko, Gwamnatin jihar Kano ta sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna da wani kamfanin ƙasar China mai suna Kodong …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya baiyana cewa jam’iyyar NNPP mai mulki a jihar ba za ta razana da duk wata barazana da tsohon gwamnan jihar, …
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Nijeriya ta’annati (EFCC) ta ce ta tsare jami’anta 10 kan zargin satar kayayyakin aiki inda suka kasa …
Ana tsaka da taron majalisar zartarwa ajali ya kira Abubakar Ewa, wanda shi ne Kwamishinan Yawon Buɗe Ido da Raya Al’adu na Jihar kuros Ribas …
Sabon mai baiwa Gwamnan Kano shawara kan aiyuka, Injiniya Ahmad Ishaq Bunkure ya rasu, kwana ɗaya da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rantsar da shi …