Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Talata

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa

 1. Dollar zuwa Naira

Siya = 757 / Siyarwa = 762

  1. Pounds zuwa Naira 

Siya = 880/ Siyarwa = 930

  1. Yuro zuwa Naira 

Siye = 775 / Siyarwa = 813

  1. Riyals zuwa Naira

Siye = 210 / Siyarwa = 220

  1. CFA Zuwa Naira

Siya = 1150 / Siyarwa = 1175

  1. Yan Zuwa Naira 

Siye = 85 /Siyarwa = 90

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

 Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *