Gwamnan Kano Ya Sake Nada Karin Masu Bashi Shawara Na Musamman 14

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da sake nada sabbin masu bashi shawara na musamman guda 14.

Alfijir Labarai ta rawaito hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Sakataren yada labaran gwamnan Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ya wallafa a yau Asabar.

Sanarwar ta ce idan ba’a manta ba majalisar dokokin jihar kano a kwanakin baya ta amincewa gwamnan ya nada masu bashi shawara na musamman har guda 60 , kuma tuni ya nada 31 daga ciki.

WaÉ—anda aka kara nadawa sun hada da:-

1. Dr. Danyaro Ali Yakasai, Special Adviser, Policy and Social Development

2. Alh. Garba Aliyu Hungu, Special Adviser, Industries

3. Dr. Bashir Abdu Muzakkari Fagge, Special Adviser, Cyber Security

4. Hon. Ismail Shehu Gurjiya, Special Adviser, Grassroot Mobilisation

5. Hon. Nasiru Kunya, Special Adviser, Support Groups

6. Hon. Ali Yahuza Gano, Special Adviser, Metropolitan Affairs

7. Hajiya Habiba Mustapha Baura, Special Adviser, Domestic Affairs

8. Hajiya (Dr.) Fatima Abubakar Amneef, Special Adviser, Special Assignment (Women)

9. Hon. Yusuf Shehu Kibiya, Special Adviser, Community Policy

10. Hon. Ali Abdu Doguwa, Special Adviser, Political Strategy

11. Hajiya Aisha Muhammad Idris, Special Adviser Food Security

12. Hon. Shehu Aliyu Yammedi, Special Adviser, Lafiya Jari Programme

13. Comrade Nura Iro Ma’aji, Special Adviser, Students Matters

14. Dr. Abdulhadi Zubairu Chula, Special Adviser Enlightenment and Social Mobilisation

Sanarwar ta bukaci sabbin mashawarta gwamnan da su gaggauta zuwa inda aka tura su domin fara aikin da aka dora musu.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijir Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai  👇

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *