Hakan ya biyo bayan yanke hukuncin karshe da kotun ta yi ranar Laraba a
Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraron kararrakin zaben Shugaban Kasa ta tabbatar da cewa Bola Tinubu ne ya lashe sakamakon zaben da aka yi ranar 25 ga watan Fabrairun da ta gabata.
Alkalan kotun, karkashin jagorancin Mai Shari’a Haruna Tsammani ne ya tabbatar da haka bayan ya je hukuncin karshe a zaman kotun na ranar Laraba.
Kotun ta kuma ce Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta yi daidai da ta ayyana Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb