Cibiyar Musmarham Hijama Centere Sun Fara Duba Marasa Lafiya Kyauta A Birnin Kano -In Ji Dr Nuhu

Shugaban Cibiyar Musmarham Accupunture and Hijama Centere Dr Nuhu mohammed U.k Wanda Masanine A Bangaren Gashin Jiki Da Tausa Da Kuma Magungunar ‘Yan Chaina Da Hijama Irinta Musulunci Da Kuma Ta ‘Yan Chaina Yana Muku Albishir

Alfijir Labarai Ta Rawaito Shugaban Kamfanin Ya Shirya Duba Marasa Lafiya A Kowacce Irin Cuta A Birnin Kano Kyauta Domin Saka Mutane Farin Ciki.

An Fara Gudanar Da Wannan Aikin Ne Tun Daga Laraba 30 Za Kuma A Kammala Na Kyautar A Ranar Asabar 9 Ga Watan Satumba.

Domin Karin Bayani
09033731078 / 08091517108

Dr Ya Kara da Cewar Ita dai Hijama ta musulunci Sunnah Ce Wadda Ta Samo Asali Tun Lokacin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W) Wanda Abu Huraira Ya Ruwaito Cewar Idan Akayi Hijama a cikin Wasu Kwanakki Na Watan Musulunci Za’a Samu Waraka Da Yardar Allah.

Akan Kowace Irin Cuta, Dr Nuhu mohammed U.k Gashi Masani Akan Jijiya, wanda sai ya Lalubo Kowace Jijiya Sannan Yayi Maka aiki a kanta.

Ina Marasa Lafiya Masu Tafiye Tafiye Kasashen Waje, Irinsu Burtaniya, Dubai,Indiya, Da Sauransu Domin Neman Lafiya?

Yanzu Kam Nesa Tazo Kusa, Domin Musmarham Accupunture and Hijama Centere Sun Shirya Tsaf Domin Su Warware Muku Matsalolin da Suka Addabeku, Domin Wannan Shine Dalilin Da Yasa Suka Ban-Banta Da Sauran Masu Magungunar Gargajiya.

Ganin Haka shi yasa Marasa Lafiya Suke Ta Tururuwa Zuwa Wannan Cibiyar, Domin A Dubasu Su Samu Lafiya Da Waraka Da Yardar Allah.

Shugaban Cibiyar Na Musmarham Accupunture and Hijama Centere Dr Nuhu mohammed U.K Masanine Na Jijiyoyi Wanda Ya Samu Kwarewa A Bangarori Daban-Daban, Shiyasa Hausawa Sukance Adade Anayi Sai Gaskiya!

A Inda Babu Kasa Anan Ake Gardamar Kokuwa, Idan Marasa Lafiya Suka zo, Zamu Dubasu Da Na’urori Na Zamani Na ‘Dana Yan Chana Domin A Tantancesu Asan Matsalar Dake Damunsu.

Ina Masu Matsalar Rikewar Jijiyoyi Ko Masu Tashi Da Ƙyar Ko Da Dabara?

Ina Wa’danda Suka Dade Kwance Suna Jinya?

Ina Masu Mutuwar Bangaren Jiki ko Mata Masu Fama Da Matsalar Al’ada?

Ina Masu Matsalar Rashin Haihuwa? Ina Maza Masu Rashin Kuzari Wajen Biyan Bukatun Iyalansu?

Ina Masu Matsalar Ciyon Shuga Ko Hawan Jijni?

Ina Masu Matsalar Ciyon Ido Da Gyanbom Cikin (Watau Ulcer) Wanda Yake Hanasu Azumi?

Ina Masu Basir Mai Tsiro ( Watau Dan-Kanoma)?

Ina Masu Fama Da Matsalar Kuraje Wanda Yake Feso Musu A Fuska Ya Hanasu Sukuni Da Fita Cikin Jama’a?

Da Sauran Cututtukan Da Suka Addabi Al’umma, To Ga Dama Ta Samu Waraka Da Yardar Allah

Sai Ku Ziyarci Cibiyar Musmarham Accupunture and Hijama Centere, Wanda Suke Amfani Da Na’urori Na Zamani Domin Yin Gashi Da Tausa.

Yin Gashi Da Tausa Ya nasa Hanyoyin Jini Su Bude Domin Magunguna Su Samu Damar Gudana A Cikin Jikin Mutum Sai A Samu Waraka Cikin Kankanen Lokaci Da Yardar Allah.

Tirkashi Wani Kaya Sai Amale! Babban Goro Sai Magogin Karfe, Idan Ana Babbakar Giwa Wayake Jin Kaurin Zomo?

Musmarham Accupunture and Hijama Centere Su Ake Kira Da Rimi Kere Itace, Musmarham Accupunture and Hijama Centere Muna Kula Da Marasa Lafiya, Allah Shike Bada Lafiya.

Zuwa Dakai Wanda Yafi Sako! Maza Ku Hanzarto Zuwa Cibiyar Musmarham Accupunture and Hijama Centere Dake Jihar Sokoto Kan Titin Emir Yahaya Hannun Riga Da Masallacin Sutan Muhammad Macido Farin Gidan Sama.

A Kano Munanan Gidan Na Barira Mai Lamba 24 Hannun Riga Da Gidan Baba Dan Baffa Kan Titin Zariya Road, Daura Da Audu Bako Secretariya Kusa Da Kano Line.

Ga Video Don Gani Da Ido 👇👇👇

Domin Karin Bayani
09033731078
08091517108
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@musa_bestseller

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *