Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana Laraba 4 ga Oktoba, 2023 a matsayin ranar hutu domin tunawa da haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.
Kwamishinan yaÉ—a labaran na jihar, Baba Halilu Dantiye ne ya bayyana hakan.
Gwamnan ya bukaci al’ummar jihar da su yi amfani da lokutan bukukuwa domin yin aiki a kan koyarwar Manzon Allah Sallahu Alaihi Wasallim.
Ya kuma bukaci jama’a da su rika yin addu’a domin samun zaman lafiya da ci gaba a Kano dama Najeriya baki daya.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb