Babbar kotun tarayya ta ba da umurnin da a haramta dakatar da Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa
Hakan na kunshe ne bayan wata babbar kotu a jihar Kano ta tabbatar da sahihancin dakatarwar da aka masa a mazabarsa ranar laraba
Cikakken Bayani na nan tafe…..