Labari Mai Dadi! Jamb Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Masu Shiga Manyan Makarantu

FB IMG 1714418818015

JAMB ta fitar da sakamakon wa’yanda suka rubuta Jarabawar da aka rubuta a ranakun 19 zuwa 26 na wannan watan Afrilu Hukumar Ta ce kaso 24 cikin 100 ne na wadanda suka rubuta jarabawar ka’dai suka yi kokari.

Ga wa’yanda suka rubuta Zaku iya duba sakamakonku daga karfe 7 na safen gobe a ranar 30 ga Afrilu ta hanyar aika UTMERESULT zuwa 55019 ko 66019

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *