Rundunar Yan Sanda Sun Damke Wani Dan Damfara Mai Shigar Mata Da Sunan Aljana A Kano

Dan Damfara

Rundunar yan sandan jihar Kano ta cika hannu da wata tsalleliyar budurwa mai raba wa yan maza daloli

Alfijir Labarai ta rawaito wannan budurwar da aka damke sanye da zabgegen hijabi gardi ce mai shigar kayan mata da sunan aljana ce

A nasa bangaren kakakin rundunar yan sanda ta Kano kiyawa ya bayyana cewar.

Sabon Salon Damfara!

Mun samu nasarar kama Sarkin Aljanu ammafa na boge. Ya kware wajen karbar kaji, madara, kudi dasauransu a wajen masu neman biyan bukata.”

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *