Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Makarantun Sakandare ta Ƙasa, NECO za ta saki sakamakon jarrabawar 2024 a yau Alhamis.
Wata majiya mai tushe a hukumar ta shaidawa jaridar DAILY NIGERIAN HAUSA cewa, hukumar ta kammala shirin sakin sakamakon jarrabawar a yau
Acewar majiyar, Rijistaran hukumar ne ake
sa ran zai sanar da sakamakon da misalin karfe 12 na rana.
Dalibai dai sun zana jarrabawar ne a watan Yuni da Yuli na shekarar da muke ciki.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj