Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya saka jar hula yayin da ya zo jihar Kano don halastar daurin auren ƴar tsohon ministan sa, Rabi’u Musa Kwankwaso da ɗan gidan hamshakin attajirin nan Alhaji Dahiru Mangal.
Hakazalika mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Kashim Shettima Tare da Speaker Tajudden Abbas suka sami a Kano Zuwa Auran Yar Jagoran kwankwasiyya.
Shima tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya sami halartar wannan aure da ake gudanarwa tsakanin ɗan gidan Alh Dahiru Mangal da yar gidan Rabi’u Musa Kwankwaso.
Yayin gabatar da wannan aure fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II tayi cikar kwari da manya manyan al’umma daga ko ina Cikin gida da kasashen waje.
Alfijir labarai na taya Amarya da Ango tare da iyayen su murnar wannan alheri daya faru, Allah ya sanya alheri ya kade dukkanin abinki Ameen.













Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj