Gwamnan Babban Bankin Najeriya, ya kaddamar da sabon Kwamitin Asusun Tabbatar da Bashin Noma

FB IMG 1765392843589

Wannan mataki ya zo ne don tabbatar da kudirin bankin na ƙarfafa sashen noma a Najeriya.

Jerinsu Mambobin Kwamitin sun hada da
Dakta Olusegun Oshin – Shugaba, Prof. Murtala Sabo Sagagi – Mamba, Dakta Nneka Onyeali-Ikpe – Mamba, Injiniya Frank Satumari Kudla – Mamba, Ms. Olusola Sowemimo – Mamba, Ms. Adetoun Abbi-Olaniyan – Mamba, Mr. Wondi Philip Ndanusa – Mamba

Kwamitin zai kasance mai lura da tabbatar da lamunin noma da kuma tabbatar da ingantaccen amfani da kudade domin bunkasa harkar noma a fadin kasar.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *