Hukunce-hukuncen Hukumar (CAF) Kan Wasan Karshe Na AFCON Tsakanin Senegal Da Marocco

FB IMG 1769669165692

Bayan dogon nazari da da toka da katsi kan yadda dambarwar wasan karshe na Afrika ya kasance hukumar wasannin ta fitar da matsayarta ta ƙarshe.

• Hukumar CAF ta ƙi amincewa da ƙorafin da Morocco ta shigar na ƙwace kofin AFCON daga Senegal. Don haka, Senegal ta ci gaba da zama zakara.

• An ci tarar Senegal dala $615,000
• An haramta wa koci Pape Thiaw wasanni 5 na CAF, tare da tarar dala $100,000
• An haramta wa Ndiaye da Sarr wasanni 2 na CAF kowannensu
• An ci tarar Morocco dala $315,000

• Achraf Hakimi an dakatar da shi daga wasanni 2 na hukuma na CAF saboda rashin da’a a fili, amma an dakatar da aiwatar da wasa 1 na tsawon shekara guda.

• Ismaël Saibari an dakatar da shi daga wasanni 3 na hukuma na CAF saboda rashin da’a, sannan an ci shi tarar dala $100,000.

Yaya kuka kalli Hukunci?

Wafiyya Hausa

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *