Allah ya yiwa Mahaifiyar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai Hajiya Umma El-rufai rasuwa
ĆŠan tsohon gwamnan, Bello El-Rufai ne ya sanar da rasuwar a ranar Juma’a, inda ya rubuta a shafinsa na Facebook cewa, “Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Ina sanar da al’umma cewa Allah ya yi wa kakata, Hajiya Umma El-Rufai rasuwa,” in ji shi.
Marigayiyar ita ce mahaifiyar Malam Nasir El-Rufai. “Muna godiya ga Allah bisa rayuwar da ta yi. Muna addu’ar Allah ya jiĆ™anta da rahama. Muna buĆ™atar addu’arku a gare ta,” in ji shi.
Muna addu’ar Allah ya jikan ta da gafara Allah ya bawa iyalan ta hakurin wannan rashin Ameen
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t