Yadda Farashin Barkono Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Jihar Kaduna a yau Juma’a 24/04/2026

IMG 141247 07426 1775567579635

Yadda take kasancewa a Kasuwar Barkono Ta Makarfi Dake Jihar Kaduna State  Najeriya

Barkono Ja (Danminci) – ₦80,000 zuwa ₦85,000

Barkono Ja (Durin Lagos) – ₦50,000 zuwa ₦55,000

Barkono Ja (kan leda) – ₦40,000 zuwa ₦45,000

Barkono Ja (kan bahu ) – ₦33,000 zuwa ₦36,000

Barkono Ja (Zagade) – ₦28,000 zuwa ₦32,000

Busasshen Tumatir – ₦50,000 zuwa ₦65,000

Busasshen Kubewa – ₦45,000 zuwa ₦50,000

Tsamiya – ₦30,000 zuwa ₦32,000

Kwayar Kuka (Gura-gura ) – ₦52,000 zuwa ₦55,000

Garin Kuka – ₦140,000 zuwa ₦145,000

Albasa (Babban buhu) – ₦43,000 zuwa ₦45,000

Albasa (Ƙaramin buhu) – ₦23,000 zuwa ₦26,000

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *